Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 1

13 Amma mala’ikan ya ce masa, "Kada ka ji tsoro, Zakariya; an ji addu’arka. Matarka Elizabet za haifa maka ɗa, za ka kuma ba shi suna Yohanna. 14 Zai zama abin murna da farin ciki a gare ka, mutane da yawa kuwa za su yi murna don haihuwarsa,

Veja também