Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 11

2 Sai ya ce musu, "Sa’ad da kuke yin addu’a ku ce,

" Ya Uba,

sunanka mai tsarki ne

mulkinka ya zo.

3 Ka ba mu kowace rana abincin yini.

4 Ka gafarta mana zunubanmu,

kamar yadda mu ma ke gafarta wa duk wanda ya yi mana laifi.

Kada ka bari a kai mu cikin jarraba.’ "

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também