Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 19

8 Amma Zakka ya tashi a tsaye, ya ce wa Ubangiji, "Duba, Ubangiji! Nan take, rabin dukiyar da nake da shi, na ba wa matalauta. In kuma na taɓa cutan wani, a kan wani abu, zan mayar da shi ninki huɗu."

9 Sai Yesu ya ce masa, "Yau, ceto ya zo gidan nan, domin wannan mutum shi ma ɗan Ibrahim ne.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também