Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 22

42 "Uba, in ka yarda, ka ɗauke mini wannan kwaf, amma ba nufina ba, sai dai naka." 43 Wani mala’ika daga sama ya bayyana gare shi, ya ƙarfafa shi. 44 Domin tsananin azaba, sai ya ƙara himma cikin addu’a, zuffansa kuma na ɗigowa ƙasa kamar jini.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também