Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 23

24 Sai Bilatus ya biya bukatarsu da ya ji roƙonsu. 25 Ya saki mutumin da aka jefa a kurkuku saboda da hankali, da kisankai, shi wanda suka roƙa. Sa’an nan ya ba da Yesu ga nufinsu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também