10 Sai taron suka tambaye shi, suka ce "Me za mu yi ke nan?"
11 Ya amsa ya ce, "Ya kamata, mutumin da yake da riguna biyu, yă raba da wanda ba shi da riga, mai abinci kuma yă yi haka."

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.