Pular para o conteúdo
Publicidade

Luka 5

An tuhumi Yesu a kan azumi

33 Suka ce masa, "Almajiran Yohanna sukan yi azumi da addu’a, haka ma almajiran Farisiyawa, amma naka sai ci da sha."

34 Yesu ya amsa ya ce, "Za ku iya sa abokan ango yin azumi yayinda yake tare da su? 35 Amma lokaci yana zuwa, da za a ɗauke ango daga gare su. A waɗancan kwanakin ne za su yi azumi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também