Pular para o conteúdo
Publicidade

Marcos 10

43 Ba haka ya kamata zama da ku ba. A maimakon, duk wanda yake so zama babba a cikinku, dole zama bawanku. 44 Duk wanda kuma yake so zama na farko, dole zama bawan kowa.

Veja também