Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 10

43 Ba haka ya kamata zama da ku ba. A maimakon, duk wanda yake so zama babba a cikinku, dole zama bawanku. 44 Duk wanda kuma yake so zama na farko, dole zama bawan kowa. 45 Gama ko Ɗan Mutum ma, bai zo domin a bauta masa ba, amma don yi bauta, kuma ba da ransa fansa saboda mutane da yawa."

Veja também