Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 10

6 Amma a farkon halitta, Allah ya halicce su miji da mace.10.6 Far 1.27 7 Saboda wannan dalili, mutum zai bar mahaifinsa da mahaifiyarsa, manne wa matarsa, 8 su biyun kuma za su zama jiki ɗaya.10.8 Far 2.24 Saboda haka, su ba mutum biyu ba ne, amma mutum ɗaya. 9 Domin haka, abin da Allah ya haɗa, kada mutum raba."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também