Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 15

Mutuwar Yesu

33 Daga sa’a ta shida har zuwa sa’a ta tara na rana, duhu ya rufe dukan ƙasar. 34 A daidai sa’a ta tara na rana, sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, "Eloi, Eloi, lama sabaktani?" (Wato, "Ya Allahna, ya Allahna, don me ka yashe ni?").15.34 Zab 22.1

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também