Pular para o conteúdo
Publicidade

Marcos 3

28 Gaskiya nake gaya muku, za a gafarta duk zunubai da kuma saɓon mutane suka yi. 29 Amma duk wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki, ba za a taɓa gafara masa ba. Ya aikata madawwamin zunubi ke nan."

30 Ya faɗi haka domin suna cewa, "Yana da mugun ruhu."

Veja também