Pular para o conteúdo
Publicidade

Markus 4

38 Yesu kuwa yana can baya, yana barci a kan katifa. Sai almajiran suka tashe shi suka ce masa, "Malam, ba ka kula ba ko mu nutse?"

39 Sai ya farka ya tsawata wa iskar, ya ce wa raƙuman ruwan, "Shiru! Ku natsu!" Sai iskar ta kwanta, kome kuma ya yi tsit.

40 Sai ya ce wa almajiransa, "Don me kuke tsoro haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também