Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 10

35 Gama na zo ne in sa,

" gāba tsakanin mutum da mahaifinsa,

ya da mahaifiyarta,

matar ɗa da surukarta,

36 abokan gāban mutum, za su zama mutanen gidansa ne. 10.36 Mik 7.6

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também