Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 13

38 Gonar kuwa ita ce duniya, irin nan mai kyau kuwa suna a matsayin ya’yan mulkin. Ciyayin nan kuma su ne ya’yan mugun nan, 39 abokin gāban da yake shuka su kuwa, Iblis ne. Lokacin girbi kuma shi ne ƙarshen zamani, masu girbin kuwa su ne mala’iku.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também