Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 13

Misalin taru

47 "Har yanzu, mulkin sama yana kama da abin kamun kifin da aka jefa cikin tafki kamo kifi iri-iri. 48 Da abin kamun kifi ya cika, masuntan suka jawo shi gaci. Sai suka zauna suka tattara kifi masu kyau a kwanduna, amma suka zubar da marasa kyau. 49 Haka zai kasance a ƙarshen zamani. Mala’iku za su zo su ware masu mugunta daga masu adalci 50 su kuma jefa su cikin wuta mai zafi, inda za a yi kuka da cizon haƙora."

Veja também