Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 14

28 Sai Bitrus ya amsa ya ce, "Ubangiji in kai ne ka ce mini in zo wurinka a kan ruwan."

29 Ya ce, "Zo."

Sai Bitrus ya fita daga jirgin ruwan, ya taka a kan ruwan ya nufe wajen Yesu. 30 Amma da ya ga haukar iskar, sai ya ji tsoro, ya kuma fara nutsewa, sai ya yi ihu ya ce, "Ubangiji, ka cece ni!"

31 Nan da nan Yesu ya miƙa hannu ya kamo shi ya ce, "Kai mai ƙarancin bangaskiya, don me ka yi shakka?"

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também