Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 16

15 Ya tambaye su, "Amma ku fa, wane ne ni a ganinku?"

16 Siman Bitrus ya amsa ya ce, "Kai ne Kiristi,16.16 Ko kuwa a Almasihu; haka ma a aya 20 Ɗan Allah mai rai."

17 Yesu ya amsa ya ce, "Mai albarka ne kai Siman ɗan Yunana, gama ba mutum ne ya bayyana maka wannan ba, sai dai Ubana da yake cikin sama.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também