Misalin bawa marar tausayi
21 Sai Bitrus ya zo wurin Yesu ya yi masa tambaya ya ce, "Ubangiji, sau nawa zan yafe wa ɗan’uwana sa’ad da ya yi mini zunubi? Har sau bakwai?"
22 Yesu amsa ya ce, "Ina gaya maka, ba sau bakwai ba, amma sau saba’in da bakwai.18.22 Ko kuwa saba’in sau bakwai