Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 26

Yesu ya yi maganar mūsun da Bitrus zai yi

31 Sai Yesu ya ce musu, "A wannan dare, dukanku za ku ja da baya saboda ni, gama a rubuce yake cewa,

" Zan bugi makiyayin,

tumakin garken kuwa za su fasu. 26.31 Zak 13.7

Veja também