Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 27

63 Suka ce, "Ranka daɗe, mun tuna, mai ruɗin nan tun yana da rai ya ce, Bayan kwana uku, zan tashi daga matattu.64 Saboda haka, ka ba da umarni, a tsare kabarin sai rana ta uku ɗin. In ba haka ba, almajiransa za su iya zuwa su sace jikin, sa’an nan su faɗa wa mutane cewa, an tashe shi daga matattu. Ruɗin ƙarshen nan fa, sai fi na farkon muni."

Veja também