Pular para o conteúdo
Publicidade

Mattiyu 5

Ƙauna don abokan gāba

43 "Kun dai ji an faɗa, Ka ƙaunaci maƙwabcinka, 5.43 Fir 19.18 ka kuma ƙi abokin gābanka. 44 Amma ina gaya muku, ku ƙaunaci abokan gābanku5.44 Waɗansu rubuce-rubucen hannun da ba su jima ba suna da abokan gāba, ku sa wa waɗanda suke la’antarku albarka, ku yi wa waɗanda suke ƙinku alheri kuma ku yi wa waɗanda suke tsananta muku addu’a,

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também