17 Wannan ya faru ne domin a cika abin da aka faɗa ta bakin annabi Ishaya cewa,
"Ya ɗebi rashin lafiyarmu,
ya kuma ɗauki cututtukanmu."8.17 Ish 53.4