Pular para o conteúdo
Publicidade

Mateus 9

Yarinya da ta mutu da kuma mace marar lafiya

18 Yayinda yake faɗin wannan, sai wani mai mulki ya zo ya durƙusa a gabansa ya ce, "Yanzu-yanzu diyata ta rasu. Amma ka zo ka ɗibiya hannunka a kanta, za kuwa rayu." 19 Yesu ya tashi ya tafi tare da shi, haka ma almajiransa.

Veja também