Pular para o conteúdo
Publicidade

Ƙidaya 5

29 " Wannan dai, ita ce dokar kishi sa’ad da mace ta kauce, ta kuma ƙazantar da kanta yayinda take aure da mijinta, 30 ko kuma sa’ad da mijin yana kishi domin yana shakkar matarsa. Firist zai sa tsaya a gaban Ubangiji, kuma yi amfani da wannan doka gaba ɗaya a kanta.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também