24 " ‘ "Ubangiji yă albarkace ku,
yă kuma kiyaye ku;
25 Ubangiji yă sa fuskarsa ta haskaka a kanku,
yă kuma yi muku alheri;
26 Ubangiji yă dube ku da idon rahama,
yă kuma ba ku salama." ’
24 " ‘ "Ubangiji yă albarkace ku,
yă kuma kiyaye ku;
25 Ubangiji yă sa fuskarsa ta haskaka a kanku,
yă kuma yi muku alheri;
26 Ubangiji yă dube ku da idon rahama,
yă kuma ba ku salama." ’