Pular para o conteúdo
Publicidade

Karin Magana 24

Faɗi 26

13 Ka sha zuma, ɗana, ka sha zuma gama tana da kyau;

zuma daga kaki yana da zaƙi a harshenka.

14 Ka kuma san cewa hikima tana da zaƙi ga rai;

in ka same ta, akwai sa zuciya ta nan gaba dominka,

kuma sa zuciyarka ba za zama a banza ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também