Pular para o conteúdo
Publicidade

Provérbios 31

24 Takan yi riguna na lilin ta sayar;

takan kuma sayar wa yan kasuwa da ɗamara.

25 Ƙarfi da mutunci su ne suturarta;

za iya yin dariyar kwanaki masu zuwa.

26 Tana magana da hikima,

kuma umarnai mai aminci yana a harshenta.

27 Tana lura da sha’anin gidanta

kuma ba ta cin abincin ƙyuya.

Veja também