Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 12

Ƙauna

9 Dole ƙauna zama ta gaskiya. Ku ƙi duk abin da yake mugu; ku manne wa abin da yake nagari. 10 Ku ba da kanku ga juna cikin ƙauna irin ta yan’uwa. Kowa yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também