Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 14

12 Don haka kowannenmu zai ba da lissafin kansa ga Allah.

13 Saboda haka bari mu daina ba wa juna laifi. A maimakon, sai kowa yi niyya ba zai sa dutsen tuntuɓe ko abin sa fāɗuwa a hanyar ɗan’uwansa ba. 14 A matsayina na mai bin Ubangiji Yesu na tabbata ƙwarai cewa babu abincin da yake marar tsabta don kansa. Amma in wani ya ɗauka wani abu marar tsabta ne, to, a gare shi marar tsabta ne.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também