Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 16

Gaisuwa ta kaina

1 Ina gabatar muku da yar’uwarmu Fibi, baranyar ikkilisiya a Kenkireya. 2 Ina roƙonku ku karɓe ta a cikin Ubangiji yadda ya dace a karɓi tsarkaka a kuma ba ta kowane irin taimakon da take bukata daga wurinku, gama ta zama mai taimako ƙwarai ga mutane masu yawa, haɗe da ni ma.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também