Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 5

Salama da farin ciki

1 Saboda haka, da yake an same mu marasa laifi ta wurin bangaskiya, muna5.1 Ko kuwa bari mu da salama tare da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu Kiristi, 2 ta wurinsa ne muka sami shiga wannan alherin da muke tsaye yanzu, ta wurin bangaskiya. Muna kuma5.2 Ko kuwa bari mu farin ciki a begen ɗaukakar Allah.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também