Pular para o conteúdo
Publicidade

Romawa 6

Matacce ga zunubi, rayayye a cikin Kiristi

1 Me za mu ce ke nan? Za mu ci gaba da yin zunubi domin alheri haɓaka? 2 Sam, ko kaɗan! Mun mutu ga zunubi; ta yaya za mu ci gaba da rayuwa a cikinsa kuma?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também