Pular para o conteúdo
Publicidade

Romanos 8

15 Gama ba ku karɓi ruhun da ya mai da ku bayi da za ku sāke jin tsoro ba ne, sai dai kun karɓi Ruhun zaman ɗa. Ta wurinsa kuwa muke kira, "Abba,8.15 Arameyik na Uba Uba." 16 Ruhu kansa yana ba da shaida tare da ruhunmu cewa mu ya’yan Allah ne. 17 In kuwa mu ya’ya ne, to, mu magāda ne, magādan Allah da kuma abokan gādo tare da Kiristi, in kuwa muna tarayya a cikin shan wuyarsa to, za mu yi tarayya a cikin ɗaukakarsa.

Veja também