Pular para o conteúdo
Publicidade

Rut 1

20 Ta ce musu, "Kada ku kira ni Na’omi.1.20 Na’omi yana nufin mai daɗi; haka ma a aya 21. Ku kira ni Mara1.20 Mara yana nufin ɗaci. gama Maɗaukaki1.20 Da Ibraniyanci an rubuta Shaddai ne a nan. ya sa raina ya yi ɗaci sosai. 21 In tafi cikakke, amma Ubangiji ya dawo da ni ba kome. Don me kuke kirana Na’omi? Ubangiji ya wahalshe1.21 Ko kuwa ba da shaida gāba da ni. ni, Maɗaukaki ya kawo mini masifa."

Veja também

Rute
Ver todos os capítulos de Rute