Pular para o conteúdo
Publicidade

Tiago 2

10 Gama duk wanda ya kiyaye dukan doka amma ya yi tuntuɓe a kan abu ɗaya kaɗai, ya zama mai laifin karya dukansu ke nan. 11 Gama shi da ya ce, "Kada ka yi zina,"2.11 Fit 20.14; M Sh 5.18 shi ne kuma ya ce, "Kada ka yi kisankai."2.11 Fit 20.13; M Sh 5.17 In kuwa ba ka zina amma kana kisankai, ka zama mai karya doka ke nan.

12 Ku yi magana ku kuma yi aiki kamar waɗanda za a yi musu shari’a bisa ga doka mai ba da yanci,

Veja também