Publicidade

Louvor e adoração

Por Bíblia Online

O louvor e a adoração são o propósito supremo da vida cristã. A Bíblia está repleta de exortações a louvar o Senhor — com cânticos, instrumentos, danças e com todo o nosso ser.

Louvai ao Senhor!

Todo ser que respira louve ao Senhor! O louvor é o sacrifício agradável que oferecemos continuamente a Deus.

Bari kowane abu mai numfashi yabi Ubangiji.

Yabi Ubangiji.

Yabi Ubangiji.

Yabi Allah a cikin wurinsa mai tsarki;

yabe shi a cikin sammai na ikonsa.

Yabe shi saboda ayyukansa masu iko;

yabe shi saboda mafificin girmansa.

Yabe shi da ƙarar kakaki,

yabe shi da garaya da molo,

yabe shi da ganga kuna taka rawa,

yabe shi da kayan kiɗi na tsirkiya kuna kuma busa,

yabe shi da kuge mai ƙara,

yabe shi da kuge masu ƙara sosai.

Bari kowane abu mai numfashi yabi Ubangiji.

Yabi Ubangiji.

yabe shi da ganga kuna taka rawa,

yabe shi da kayan kiɗi na tsirkiya kuna kuma busa,

Bari su yabi sunansa tare da rawa

suna kuma yin kiɗi gare shi da ganga da garaya.

Yabi Ubangiji.

Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji,

yabonsa a cikin taron tsarkaka.

Bari su yabi sunansa tare da rawa

suna kuma yin kiɗi gare shi da ganga da garaya.

Gama Ubangiji yana jin daɗin mutanensa;

yakan darjanta masu sauƙinkai da ceto.

Bari tsarkaka su yi farin ciki a wannan bangirma

su kuma rera don farin ciki a kan gadajensu.

Yabi Ubangiji.

Yabi Ubangiji daga sammai,

yabe shi a bisa sammai.

Yabe shi, dukanku mala’ikunsa,

yabe shi, dukanku rundunarsa na sama.

Yabe shi, rana da wata,

yabe shi, dukanku taurari masu haskakawa.

Yabe shi, ku bisa sammai

da kuma ku ruwan bisa sarari.

Bari su yabi sunan Ubangiji,

gama ya umarta aka kuwa halicce su.

Ya sa su a wurarensu har abada abadin;

ya ba da umarnin da ba zai taɓa shuɗe ba.

Yabi Ubangiji daga duniya,

ku manyan halittun teku da kuma dukan zurfafan teku,

walƙiya da ƙanƙara, dusar ƙanƙara da gizagizai,

hadirin iskar da suke biyayya da umarnansa,

ku duwatsu da dukan tuddai,

itatuwa masu ya’ya da dukan al’ul,

namun jeji da dukan dabbobin gida,

ƙanana halittu da tsuntsaye masu firiya,

sarakunan duniya da dukan al’ummai,

ku sarakuna da dukan masu mulkin duniya,

samari da yan mata,

tsofaffi da yara.

Bari su yabi sunan Ubangiji,

gama sunansa ne kaɗai mafi ɗaukaka;

darajarsa ta fi ƙarfin duniya da sammai.

Saboda haka, ta wurin Yesu, bari mu ci gaba da miƙa hadaya ta yabo ga Allah, yabon leɓuna da yake shaidar sunansa.

Saboda haka, ta wurin Yesu, bari mu ci gaba da miƙa hadaya ta yabo ga Allah, yabon leɓuna da yake shaidar sunansa.

Louvor como estilo de vida

Bendirei ao Senhor em todo tempo; o seu louvor estará sempre nos meus lábios. O louvor não depende de circunstâncias.

Ta Dawuda. Sa’ad da ya yi kamar ya haukace a gaban Abimelek, Wanda ya kore shi, ya kuwa tafi.

Zan gode wa Ubangiji kullayaumi;

yabonsa kullum za su kasance a leɓunana.

Ta Dawuda. Sa’ad da ya yi kamar ya haukace a gaban Abimelek, Wanda ya kore shi, ya kuwa tafi.

Zan gode wa Ubangiji kullayaumi;

yabonsa kullum za su kasance a leɓunana.

Ta Dawuda. Sa’ad da ya yi kamar ya haukace a gaban Abimelek, Wanda ya kore shi, ya kuwa tafi.

Zan gode wa Ubangiji kullayaumi;

yabonsa kullum za su kasance a leɓunana.

Raina zai yi fariya a cikin Ubangiji;

bari waɗanda suke wahala su ji su kuma yi farin ciki.

Ku ɗaukaka Ubangiji tare da ni;

bari mu ɗaukaka sunansa tare.

Amma game da ni, kullayaumi zan kasance da sa zuciya;

zan yabe ka sau da sau.

Daga haihuwa na dogara gare ka;

kai ka kawo ni daga cikin mahaifiyata.

Kullayaumi zan yabe ka.

Bakina ya cika da yabonka,

ina furta darajarka dukan yini.

Bakina ya cika da yabonka,

ina furta darajarka dukan yini.

Leɓunana za su yi sowa don farin ciki

sa’ad da na rera yabo gare ka,

ni, wanda ka fansa.

Daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa,

a yabi sunan Ubangiji.

ku yi godiya cikin kowane hali, gama wannan shi ne nufin Allah dominku cikin Kiristi Yesu.

Adoração em espírito e verdade

Os verdadeiros adoradores adorarão ao Pai em espírito e em verdade. Deus busca os que o adoram com coração sincero.

Duk da haka, lokaci yana zuwa har ma ya riga ya yi, da masu sujada na gaskiya za su yi wa Uba sujada a Ruhu da kuma gaskiya, gama irin waɗannan masu sujada ne Uba yake nema.

Allah ruhu ne, masu yi masa sujada kuwa dole su yi masa sujada a ruhu, da gaskiya kuma."

Ku zo, bari mu rera don farin ciki ga Ubangiji;

bari mu yi sowa da ƙarfi ga Dutsen cetonmu.

Bari mu zo gabansa da godiya

mu rera gare shi da kiɗi da waƙa.

Gama Ubangiji Allah mai girma ne,

babban Sarki a bisa dukan alloli.

A hannunsa ne zurfafan duniya suke,

ƙwanƙolin dutse kuma nasa ne.

Teku nasa ne, gama shi ne ya yi shi,

da hannuwansa kuma ya yi busasshiyar ƙasa.

Ku zo, bari mu rusuna mu yi sujada,

bari mu durƙusa a gaban Ubangiji Mahaliccinmu;

Zabura ce. Don yin godiya.

Ku yi sowa don farin ciki ga Ubangiji, dukan duniya.

Yi wa Ubangiji sujada da murna;

ku zo gabansa da waƙoƙin farin ciki.

Yi wa Ubangiji sujada da murna;

ku zo gabansa da waƙoƙin farin ciki.

Ku shiga ƙofofinsa da godiya

filayen gidansa kuma da yabo;

ku gode masa ku kuma yabi sunansa.

Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji;

ku rera ga Ubangiji, ku duniya duka.

Ku rera ga Ubangiji, ku yabe sunansa;

ku yi shelar cetonsa kowace rana.

Ku furta ɗaukakarsa a cikin al’ummai,

manyan ayyukansa a cikin dukan mutane.

Gama da girma Ubangiji yake, ya kuma cancanci yabo;

tilas a ji tsoronsa fiye da dukan alloli.

Gama dukan allolin al’ummai gumaka ne,

amma Ubangiji ne ya yi sammai.

Daraja da ɗaukaka suna a gabansa;

ƙarfi da ɗaukaka suna a cikin tsarkakar wurinsa.

Ku ba wa Ubangiji, ya iyalan al’ummai

ku ba wa Ubangiji ɗaukaka da kuma ƙarfi.

Ku ba wa Ubangiji ɗaukakar da ta dace da sunansa;

ku kawo sadaka ku kuma zo cikin filayen gidansa.

Ku bauta wa Ubangiji da darajar tsarkinsa;

ku yi rawar jiki a gabansa, dukan duniya.

A grandeza de Deus

Grande é o Senhor e mui digno de louvor! Sua grandeza é insondável. Os céus declaram sua glória e toda a criação o adora.

Ubangiji da girma yake ya kuma cancanci yabo

girmansa ya fi ƙarfin ganewar mutum.

Duk da haka kana a kursiyi a matsayin Mai Tsarkin nan;

kai ne yabon Isra’ila.

Zan furta sunanka ga yan’uwana;

cikin taron masu sujada zan yabe ka.

Ku da kuke tsoron Ubangiji, ku yabe shi!

Dukanku zuriyar Yaƙub, ku girmama shi!

Ku girmama shi, dukanku zuriyar Isra’ila!

Gama bai rena ko ƙyale

wahalar masu shan wuya ba;

bai ɓoye fuskarsa daga gare shi ba

amma ya saurari kukansa na neman taimako.

Yabi Ubangiji.

Yana da kyau a rera yabai ga Allahnmu,

abu mai daɗi ne daidai ne kuma a yabe shi!

Yabi Ubangiji, gama Ubangiji nagari ne;

rera yabo ga sunansa, gama wannan yana da kyau.

Ubangiji yana mulki, bari duniya yi murna;

bari tsibirai masu nesa su yi farin ciki.

Ku yi farin ciki a cikin Ubangiji, ku da kuke masu adalci,

ku kuma yabi sunansa mai tsarki.

"Ni ne Ubangiji; sunana ke nan!

Ba zan ba da ɗaukakata ga wani ba ko yabona ga gumaka.

Cânticos e instrumentos

Cantai ao Senhor um cântico novo! Louvai com salmos, hinos e cânticos espirituais, fazendo melodia no coração ao Senhor.

Ku bar maganar Kiristi ta zauna a cikinku a yalwace yayinda kuke koya, kuna kuma yi wa juna gargaɗi da dukan hikima, da kuma yayinda kuke waƙoƙin zabura, waƙoƙi da waƙoƙin ruhaniya tare da godiya a zukatanku ga Allah.

Ku bar maganar Kiristi ta zauna a cikinku a yalwace yayinda kuke koya, kuna kuma yi wa juna gargaɗi da dukan hikima, da kuma yayinda kuke waƙoƙin zabura, waƙoƙi da waƙoƙin ruhaniya tare da godiya a zukatanku ga Allah.

Ku yi zance da juna cikin zabura, da waƙoƙi, da kuma waƙoƙin ruhaniya. Ku rera, ku kuma yi kiɗe-kiɗe a zuciyarku ga Ubangiji. Kullum ku dinga yin amfani da sunan Ubangijinmu Yesu Kiristi, kuna gode wa Allah Uba a kome.

Ku rera da farin ciki ga Ubangiji ku adalai;

daidai ne masu gaskiya su yabe shi.

Ku yabi Ubangiji da garaya;

ku yi kiɗi gare shi da molo mai tsirkiya goma.

Ku rera masa sabuwar waƙa;

ku yi kiɗi da gwaninta, ku kuma yi sowa don farin ciki.

Dawuda da dukan Isra’ilawa suka yi shagali da dukan ƙarfinsu a gaban Allah, tare da waƙoƙi da garayu, molaye, ganguna, kuge da ƙahoni.

Ku rera gare shi, ku rera yabo gare shi;

ku faɗa dukan ayyukan banmamakinsa.

Ya sa sabuwar waƙa a bakina,

waƙar yabo ga Allahna.

Da yawa za su gani su tsorata

su kuma dogara ga Ubangiji.

Zabura ce. Waƙa ce. Domin ranar Asabbaci.

Yana da kyau a yabi Ubangiji

a kuma yi kiɗi ga sunanka, ya Mafi Ɗaukaka,

Ta Dawuda. Zabura ce.

Zan rera wa ƙauna da adalcinka;

gare ka, ya Ubangiji, zan rera yabo.

Ta Dawuda. Zabura ce.

Zan rera wa ƙauna da adalcinka;

gare ka, ya Ubangiji, zan rera yabo.

Louvor nas lutas

Paulo e Silas louvaram na prisão e houve terremoto. O louvor é arma espiritual que transforma circunstâncias e derrota o inimigo.

Wajen tsakar dare Bulus da Sila suna addu’a suna rera waƙoƙi ga Allah, sauran yan kurkuku kuwa suna sauraronsu.

Wajen tsakar dare Bulus da Sila suna addu’a suna rera waƙoƙi ga Allah, sauran yan kurkuku kuwa suna sauraronsu.

Bayan suka yi shawara tare da shugabanni, sai ya zaɓi mutanen da za su ja gaban sojoji suna waƙa ga Ubangiji suna yabonsa saboda tsarkinsa suna cewa,

"Ku yi godiya ga Ubangiji,

gama ƙaunarsa dawwammamiya ce har abada."

Da suka fara waƙa, suna kuma yabo, sai Ubangiji ya kai hari a kan mutanen Ammon da Mowab da Dutsen Seyir, waɗanda suka kawo hari a Yahuda, aka kuwa ci su da yaƙi.

Da jin haka sai Ayuba ya tashi ya yayyaga tufafin jikinsa, ya aske kansa. Ya fāɗi a ƙasa ya yi sujada ya ce,

"Tsirara na fito daga cikin mahaifiyata,

tsirara kuma zan koma.

Ubangiji ya bayar, Ubangiji kuma ya karɓa;

yabo ya tabbata ga Ubangiji."

Ku rera ga Ubangiji, ku tsarkakansa;

ku yabi sunansa mai tsarki.

Gama fushinsa na ɗan lokaci ne

amma alherinsa har matuƙa ne;

mai yiwuwa a yi kuka da dare

amma farin ciki kan zo da safe.

Ka mai da kukata ta zama rawa;

ka tuɓe rigar makokina ka sa mini na farin ciki,

don zuciyata za iya rera gare ka ba kuwa za yi shiru ba.

Ya Ubangiji Allahna, zan yi maka godiya har abada.

Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina?

Me ya sa ka damu a cikina?

Ka dogara ga Allah,

gama zai sāke yabe shi,

Mai Cetona da kuma Allahna.

Nehemiya ya ce, "Ku koma gidajenku ku ci abinci mai kyau, ku sha abin sha mai zaƙi, ku kuma aika wa wanda ba shi da shi. Wannan rana mai tsarki ce ga Ubangijinmu. Kada ku yi baƙin ciki, gama farin cikin Ubangiji shi ne ƙarfinku."

Gratidão e louvor

Em tudo dai graças. O louvor nasce da gratidão por quem Deus é e pelo que Ele faz. Cada bênção é motivo de adoração.

Ta Dawuda.

Yabi Ubangiji, ya raina;

dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

Ta Dawuda.

Yabi Ubangiji, ya raina;

dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

Yabi Ubangiji, ya raina,

kada kuma ka manta dukan alheransa,

Ta Dawuda.

Yabi Ubangiji, ya raina;

dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

Yabi Ubangiji, ya raina,

kada kuma ka manta dukan alheransa,

wanda yake gafarta dukan zunubai

yake kuma warkar da dukan cututtuka,

wanda ya fanshi ranka daga rami

ya naɗa maka rawani da ƙauna da kuma tausayi,

Yabi Ubangiji, ya raina,

kada kuma ka manta dukan alheransa,

Bari su yi godiya ga Ubangiji saboda ƙaunarsa marar ƙarewa

da kuma ayyukansa masu banmamaki saboda mutane,

gama yana shayar da masu ƙishirwa

yana kuma ƙosar da mayunwata da abubuwa masu kyau.

Ku yi godiya ga Ubangiji, ku kira bisa sunansa;

ku sanar a cikin al’ummai abin da ya yi.

A wannan rana za ku ce,

"Yi godiya ga Ubangiji, ku kira bisa sunansa;

a sanar da wannan abin da ya aikata a cikin al’ummai,

a kuma yi shela cewa sunansa mai girma ne.

Yabo ga Ubangiji

Ya Ubangiji, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka,

gama cikin cikakken aminci ka yi abubuwa masu banmamaki,

abubuwan da aka shirya tun da.

Na gode maka ina yabonka, Allah na kakannina.

Kai ka san hikima da iko,

ka sanar da ni abin da muka tambaye ka, ka kuma sanar da mu mafarkin sarki."

A majestade do Rei

Ao nome de Jesus todo joelho se dobrará. A adoração culminará na eternidade, onde os redimidos louvarão ao Cordeiro para sempre.

Da babbar murya suka rera,

"Macancanci ne Ɗan Ragon nan da aka kashe,

don sami iko da wadata da hikima da ƙarfi

da girma da ɗaukaka da kuma yabo!"

Sa’an nan na ji kowace halitta a sama da ƙasa da ƙarƙashin ƙasa da kuma bisan teku, da kome da yake cikinsu yana rerawa,

"Gare shi mai zama a kan kursiyin da kuma ga Ɗan Ragon

yabo da girma da ɗaukaka da iko,

sun tabbata har abada abadin!"

Ya ce da babbar murya, "Ku ji tsoron Allah ku kuma ɗaukaka shi, domin sa’ar hukuncinsa ya yi. Ku yi wa wannan da ya halicci sammai, ƙasa, teku, da maɓulɓulan ruwa sujada."

Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa,

"Ku yabi Allahnmu,

dukanku da kuke bayinsa,

ku da kuke tsoronsa,

babba da yaro!"

Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa,

"Ku yabi Allahnmu,

dukanku da kuke bayinsa,

ku da kuke tsoronsa,

babba da yaro!"

A rubuce yake cewa,

" Muddin ina raye,in ji Ubangiji,

kowace gwiwa za durƙusa a gabana;

kowane harshe kuma zai furta wa Allah.’ "

A ƙarshe, yan’uwa, duk abin da yake na gaskiya, duk abin da yake na girmamawa, duk abin da yake daidai, duk abin da yake da tsarki, duk abin da yake kyakkyawa, duk abin da yake na sha’awa, in ma wani abu mafifici ne, ko ya cancanci yabo, ku yi tunani a kan irin abubuwan nan.

Vida de louvor

O louvor transforma, fortalece a fé e nos conecta com o céu. Quem louva a Deus em toda circunstância experimenta sua presença real.

Ku bauta wa Ubangiji da tsoro

ku kuma yi farin ciki kuna rawar jiki.

Zan gode wa Ubangiji saboda adalcinsa

zan kuma rera yabo ga sunan Ubangiji Mafi Ɗaukaka.

Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ga muryar "Mutuwar Ɗa." Zabura ta Dawuda.

Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata;

zan faɗa dukan abubuwan banmamakinka.

Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ga muryar "Mutuwar Ɗa." Zabura ta Dawuda.

Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata;

zan faɗa dukan abubuwan banmamakinka.

Zan yi murna in kuma yi farin ciki a cikinka;

zan rera yabo ga sunanka, ya Mafi Ɗaukaka.

Yabo ya tabbata ga Ubangiji,

gama ya ji kukata na neman jinƙai.

Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata;

zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako.

Zuciyata ta yi tsalle don farin ciki

zan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.

Shi wanda ya miƙa hadayun godiya yakan girmama ni,

ya kuma shirya hanya saboda in nuna masa ceton Allah."

Ga Allah wanda maganarsa nake yabo

ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.

Me mutum mai mutuwa zai yi mini?

Ya ƙarfina, na rera yabo gare ka;

kai, ya Allah, kai ne kagarata,

Allah mai ƙaunata.

Domin ƙaunarka ta fi rai kyau,

leɓunana za su ɗaukaka ka.

Zan yabe ka muddin raina,

kuma a cikin sunanka zai ɗaga hannuwana.

Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Zabura ta Dawuda. Wata waƙa.

Yabo ya dace da kai, ya Allah, a Sihiyona;

a gare ka za mu cika alkawuranmu

Ya kai wanda yake jin addu’a

a gare ka dukan mutane za su zo.

Sa’ad da zunubai suka sha ƙarfinmu,

ka gafarta laifofinmu.

Na yi kuka gare shi da bakina;

yabonsa yana a harshena.

Yabo ga Allah,

wanda bai ƙi addu’ata ba

ko janye ƙaunarsa daga gare ni!

Amma bari adalai su yi murna

su kuma yi farin ciki a gaban Allah;

bari su yi murna da farin ciki.

Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa,

ku ɗaukaka wanda yake hawa a kan gizagizai;

sunansa Ubangiji ne, ku kuma yi farin ciki a gabansa.

Uba ga marayu, mai kāre gwauraye,

shi ne Allah a mazauninsa mai tsarki.

Rera wa Allah, rera yabo ga sunansa,

ku ɗaukaka wanda yake hawa a kan gizagizai;

sunansa Ubangiji ne, ku kuma yi farin ciki a gabansa.

Yabo ya tabbata ga Ubangiji, ga Allah Mai Cetonmu,

wanda kullum yake ɗaukan nauyinmu. Sela

Masu albarka ne waɗanda suka koyi yin maka kirari

waɗanda suke tafiya cikin hasken da yake gabanka, Ubangiji.

Ba gare mu ba, ya Ubangiji, ba gare mu ba

amma ga sunanka sami ɗaukaka,

saboda ƙaunarka da amincinka.

Yabi Ubangiji, dukanku al’umma;

ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.

Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,

amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada.

Yabi Ubangiji.

Zan yabe ka da zuciya ta gaskiya

yayinda nake koyon dokokinka masu adalci.

Gama ka halicci ciki-cikina;

ka gina ni gaba ɗaya a cikin mahaifar mahaifiyata.

Ina yabonka domin yadda ka yi ni abin tsoro ne da kuma abin mamaki;

ayyukanka suna da banmamaki,

na san da haka sosai.

Ta Dawuda.

Yabo ya tabbata ga Ubangiji dutsena,

wanda ya horar da hannuwana don yaƙi,

yatsotsina don faɗa.

Yabi Ubangiji.

Yabi Ubangiji, ya raina.

Zan yabi Ubangiji dukan kwanakina;

zan rera yabo ga Allahna muddin raina.

Amma godiya ga Allah, wanda kullum yake bi da mu da nasara cikin Kiristi, kuma ta wurinmu, yana baza ƙanshin nan na sanin Kiristi a ko’ina.

A cikin ƙauna, ya ƙaddara mu zama ya’yansa na riƙo ta wurin Kiristi Yesu, bisa ga nufinsa na alheri. Ya yi haka don mu yabi Allah saboda alherin da ya yi mana saboda mu na ƙaunataccen Ɗansa ne.

Ina addu’a cewa daga yalwar ɗaukakarsa zai ƙarfafa ku da iko daga ciki ta wurin Ruhunsa.

Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.

Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki. ku ba mutane ba ne, amma yanzu ku mutanen Allah ne; ba ku karɓi jinƙai ba, amma yanzu kun karɓi jinƙai.

"Na kira ga Ubangiji, wanda ya cancanci yabo,

na kuwa tsira daga abokan gābana.

Saboda haka, zan yabe ka, ya Ubangiji cikin dukan al’ummai;

Zan rera waƙoƙin yabo ga sunanka.

Shi ne abin yabonku; shi ne Allahnku, wanda ya aikata muku waɗancan manya abubuwa banmamaki masu banrazanar da kuka gani da idanunku.

Zai ce, "Ku ji, ya Isra’ila, yau kuna gab da kama da abokan gābanku. Kada ku karai, ko ku ji tsoro; kada ku firgita, ko ku yi rawar jiki a gabansu.

Daga wannan baki guda yabo da la’ana suke fitowa. Yan’uwana, wannan bai kamata zama haka ba.

Ina kuwa gaya maka, kai ne Bitrus, a kan wannan dutse zan gina ikkilisiyata, kuma ƙofofin Hades ba za su rinjaye ta ba.

Ka jure wa shan wahala tare da mu kamar soja mai kyau na Kiristi Yesu.

Ba wanda yake aikin soja da zai sa kansa a sha’anin mutumin da ba ya aikin soja, domin yakan so gamshi wanda ya ɗauke shi soja.

Ka yi fama, kyakkyawar fama ta bangaskiya. Ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira saboda shi, sa’ad da ka yi kyakkyawar shaida a gaban shaidu masu yawa.

Ina rubuta muku, ya’yana ƙaunatattu,

domin kun san Uba.

Ina rubuta muku, ubanni,

domin kun san shi wanda yake tun farko.

Ina rubuta muku, samari,

domin kuna da ƙarfi,

maganar Allah kuwa tana zaune a cikinku,

kun kuma ci nasara a kan mugun nan.

Zunubi da hallakar marasa tsoron Allah

Abokaina ƙaunatattu, ko da yake na yi marmari ƙwarai in rubuta muku game da ceton nan namu, sai na ga ya dace in rubuta, in gargaɗe ku ku tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya wadda aka danƙa wa mutane masu tsarki na Allah sau ɗaya tak.

Kowace rana suka ci gaba da taruwa a filin haikali. Suka gutsuttsura burodi a gidajensu suna cin abinci tare da farin ciki da zuciya ɗaya, suna yabon Allah suna kuma samun tagomashin dukan mutane. Ubangiji kuwa ya ƙara yawansu kowace rana na waɗanda suke samun ceto.

Seja o primeiro
Publicidade
Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-06-29_22-07-56-