Publicidade

Salmos 117

1 Yabi Ubangiji, dukanku al’umma;

ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.

2 Gama ƙaunarsa da girma take gare mu,

amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada.

Yabi Ubangiji.117.2 Da Ibraniyanci Hallelu Ya

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-04_15-35-42-