Pular para o conteúdo
Publicidade

Zabura 134

Waƙar haurawa.

1 Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji

waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.

2 Ku da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki

ku kuma yabi Ubangiji.

3 Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa,

ya albarkace ku daga Sihiyona.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também