Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Korintiyawa 7

Aure

1 To, game da zancen da kuka rubuto. Yana da kyau mutum zauna ba aure.7.1 Ko kuwa "Ya fi kyau kada mutum yă yi jima’i da mace." 2 Amma da yake fasikanci ya yi yawa, ya kamata kowane mutum kasance da matarsa, kowace mace kuma da mijinta.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também