Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Tarihi 28

20 Dawuda ya kuma ce wa Solomon ɗansa, "Ka yi ƙarfin hali, ka kuma yi aikin. Kada ka ji tsoro ko ka fid da zuciya, gama Ubangiji Allah, Allahna, yana tare da kai. Ba zai bari ka ji kunya ko yashe ka ba, sai an gama dukan aikin saboda hidimar haikalin Ubangiji.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também