Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sarakuna 17

Iliya ya sanar cewa za a yi babban fari

1 To, Iliya mutumin Tishbe, daga Tishbe a Gileyad, ya ce wa Ahab, "Muddin Ubangiji, Allah na Isra’ila wanda nake bauta wa yana a raye, ba za a yi raɓa ko ruwan sama a yan shekaru masu zuwa ba, sai ko na faɗa haka."

Veja também