Pular para o conteúdo
Publicidade

1 Sama’ila 16

11 Don haka ya tambayi Yesse ya ce, "Su ke nan ya’yan maza da kake da su?"

Yesse ya ce, "Har yanzu akwai ɗan autan, amma yana kiwon tumaki."

Sama’ila ya ce, "Ka aika zo, ba za mu zauna ba sai ya iso."

13 Saboda haka Sama’ila ya ɗauko ƙahon nan da yake da mai ya shafe Dawuda a gaban yan’uwansa. Daga wannan rana kuwa ruhun Ubangiji ya sauko wa Dawuda da iko. Sai Sama’ila ya koma Rama.

Veja também