Pular para o conteúdo
Publicidade

2 Korintiyawa 4

4 Allahn zamanin nan ya makanta hankulan marasa ba da gaskiya, yadda har ba za su iya ganin hasken bishara ta ɗaukakar Kiristi ba, wanda yake kamannin Allah. 5 Gama ba wa’azin kanmu muke yi ba, sai dai na Yesu Kiristi, a kan shi ne Ubangiji, mu kuma bayinku saboda Yesu. 6 Domin shi Allah wanda ya ce, "Bari haske haskaka daga duhu,"4.6 Far 1.3 ya sa haskensa ya haskaka a cikin zukatanmu, don ba mu hasken sanin ɗaukakar Allah a fuskar Kiristi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também