Pular para o conteúdo
Publicidade

Amos 5

21 "Na ƙi, ina kuma ƙyamar bukukkuwanku na addini;

ba na son ganin tarurrukanku.

22 Ko da kun kawo mini hadayu na ƙonawa da kuma hadayu na hatsi,

ba zan karɓa ba.

Ko da kun kawo zaɓaɓɓun hadayu na zumunta,

ba zan ɗauke su a bakin kome ba.

Veja também