5 Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa,
"Ku yabi Allahnmu,
dukanku da kuke bayinsa,
ku da kuke tsoronsa,
babba da yaro!"
5 Sa’an nan wata murya ta fito daga kursiyin, tana cewa,
"Ku yabi Allahnmu,
dukanku da kuke bayinsa,
ku da kuke tsoronsa,
babba da yaro!"
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.