2Ga yadda muka san cewa muna ƙaunar ’ya’yan Allah. Muna yin haka ta wurin ƙaunar Allah da kuma aikata umarnansa.
3Ƙaunar Allah ita ce, a yi biyayya da umarnansa. Umarnansa kuwa ba masu nauyi ba ne;
21’Ya’yana ƙaunatattu, ku yi nesa da gumaka.
99 resultados encontrados
2Ga yadda muka san cewa muna ƙaunar ’ya’yan Allah. Muna yin haka ta wurin ƙaunar Allah da kuma aikata umarnansa.
3Ƙaunar Allah ita ce, a yi biyayya da umarnansa. Umarnansa kuwa ba masu nauyi ba ne;
21’Ya’yana ƙaunatattu, ku yi nesa da gumaka.
2Zan furta cewa ƙaunarka tana nan daram har abada,cewa ka kafa amincinka a sama kanta.
14Adalci da gaskiya su ne tushen kursiyinka;ƙauna da aminci suna tafiya a gabanka.
52Yabo ya tabbata ga Ubangiji har abada!Amin kuma Amin.
8Dukan waɗannan fa, mafarin azabar naƙudar haihuwa ne.
12Saboda ƙaruwar mugunta, ƙaunar yawanci za tă yi sanyi,
19Kaiton mata masu ciki da mata masu renon ’ya’ya a waɗancan kwanakin!
2Ku sa hankulanku a kan abubuwan sama, ba kan abubuwan duniya ba.
14Fiye da waɗannan duka, ku yi ƙaunar juna, gama ƙauna ce take haɗa kome gaba ɗaya.
19Maza, ku ƙaunaci matanku kada ku nuna musu hali marar tausayi.
27Yana da kyau mutum yă sha wuyatun yana yaro.
32Ko da ya kawo ɓacin rai, zai nuna tausayi sosai,ƙaunarsa tana da yawa.
45Ka mai da mu tarkace da jujia cikin mutane.
9Dole ƙauna tă zama ta gaskiya. Ku ƙi duk abin da yake mugu; ku manne wa abin da yake nagari.
10Ku ba da kanku ga juna cikin ƙauna irin ta ’yan’uwa. Kowa yă yi ƙoƙari wajen girmama wani fiye da kansa.
12Ku yi farin ciki cikin bege, haƙuri cikin shan wuya, aminci cikin addu’a.
22Bet-Araba, Zemarayim, Betel,
23Awwim, Fara, Ofra,
25Akwai kuma Gibeyon, Rama, Beyerot,
7Ku tashi, ku ci gaba zuwa ƙasar tudun Amoriyawa; ku tafi wurin dukan maƙwabta a cikin Araba, a cikin duwatsu, a gindin yammancin tuddai, a Negeb da kuma a ta kwaruruka, da ƙasar Kan’aniyawa da kuma zuwa Lebanon, har zuwa babban kogi, wato, Yuferites.
20Sai na ce muku, "Kun iso ƙasar tudun Amoriyawa, wadda Ubangiji, Allahnmu yake ba mu.
44Amoriyawan da suke zama a waɗannan tuddai, suka fito kamar tarin ƙudan zuma gāba da ku, suka kore ku, suka fatattake ku daga Seyir har zuwa Horma.
2Lokacin haihuwa da lokacin mutuwa,lokacin shuki da lokacin tumɓukewa.
6Lokacin nema, da lokacin fid da zuciya,lokacin ajiyewa da lokacin zubarwa.
8Lokacin ƙauna da lokacin ƙiyayya,lokacin yaƙi da lokacin salama.
10Amma ku zaunar da waɗansu ’yan iska biyu ɗaura da shi, ku sa su ba da shaida cewa ya zagi Allah da sarki. Sa’an nan ku ɗauke shi ku jajjefe shi da dutse sai ya mutu."
12Suka yi shelar azumi, suka kuma zaunar da Nabot a wuri mai martaba a cikin mutane.
26Ya yi abar ƙyama ƙwarai ta wurin bin gumaka, kamar Amoriyawan da Ubangiji ya kora a gaban Isra’ila.)
10Ubangiji ya yi magana ta bakin bayinsa annabawa,
23Fadawan Amon suka ƙulla maƙarƙashiya suka kashe shi a cikin fadarsa.
25Game da sauran ayyukan mulkin Amon, da abubuwan da ya aikata, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda.
13Suka tashi daga nan, suka sauka kusa da Arnon wanda yake a hamadar da ta miƙe zuwa iyakar Amoriyawa. Arnon shi ne iyakar Mowab, wanda yake tsakanin Mowab da Amoriyawa.
21Isra’ila suka aiki manzanni wurin Sihon sarkin Amoriyawa su ce,
31Ta haka Isra’ila suka zauna a ƙasar Amoriyawa.
44Mawaƙa.ZuriyarAsaf mutum 148.
55da ta Barkos, da ta Sisera, da ta Tema,
59Shefatiya, Hattil,Fokeret-Hazzebayim, da Amon.
2Kullum ku kasance masu sauƙinkai da kuma hankali; ku zama masu haƙuri, kuna jimrewa da juna cikin ƙauna.
15Ya kamata kullum ƙauna tă sa mu faɗa gaskiya. Ta haka za mu yi girma a kowace hanya, mu kuma zama kamar Kiristi, wanda yake kan
16dukan jiki. Shi ne ya haɗe jiki duka, ya kuma sa dukan gaɓoɓin jiki suna aiki daidai, yayinda kowace gaɓa take aikinta cikin ƙauna.
2Jinƙai, salama da kuma ƙauna, su kasance tare da ku a yalwace.
19Waɗannan mutanen ne, suke kawo rabe-rabe, masu bin abin da jiki yake so, marasa Ruhu.
20Amma ku, abokaina ƙaunatattu, ku gina kanku cikin bangaskiyarku mafi tsarki, ku kuma yi addu’a cikin Ruhu Mai Tsarki.
41Mawaƙa.ZuriyarAsaf mutum 128.
54Neziya da Hatifa.
57Shefatiya, Hattil,Fokeret-Hazzebayim, da Ami.
1Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’o’i, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum
10sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah.
13Gama Adamu ne aka fara halitta, sa’an nan Hawwa’u.
7sai ya fusata da su. Ya sayar da su ga hannun Filistiyawa da Ammonawa,
11Ubangiji ya ce, "Sa’ad da Masarawa, Amoriyawa, Ammonawa, Filistiyawa,
14Ku tafi ku yi wa allolin da kuka zaɓa. Bari su cece ku sa’ad da kuke cikin wahala!"
9"Na hallaka mutumin Amoriyawa a gabansu,ko da yake ya yi dogo kamar itacen al’ulkuma mai ƙarfi kamar itacen oak.Na hallaka ’ya’yan itatuwansa daga sama,da kuma jijiyoyinsa daga ƙasa.
10Na fitar da ku daga ƙasar Masar,na kuma bishe ku tsawon shekaru arba’in a cikin hamadadon in ba ku ƙasar Amoriyawa.
13"Saboda haka, yanzu zan murƙushe kukamar yadda amalanke yakan murƙushe sa’ad da aka yi masa labtun hatsi.
11Gare shi bari iko yă tabbata har abada abadin. Amin.
12Da taimakon Sila, wanda na ɗauka a matsayin ɗan’uwa mai aminci, na rubuta muku a taƙaice, ina ƙarfafa ku ina kuma shaida muku cewa wannan shi ne alherin Allah na gaske. Ku tsaya daram a cikinsa.
14Ku gai da juna da sumbar ƙauna.Salama gare ku duka da kuke cikin Kiristi.