Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "amor"

99 resultados encontrados

  1. Apocalipse 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 13–21 de 21

    13Ni ne Alfa da kuma Omega, na Fari da kuma na Baya, Farko da kuma Ƙarshe.

    17Ruhu da kuma amarya suna cewa, "Zo!" Duk wanda ya ji kuwa, yă ce, "Zo!" Duk mai jin ƙishirwa, yă zo; duk mai bukata kuma, yă ɗibi ruwan rai kyauta.

    21Alherin Ubangiji Yesu yă kasance tare da mutanen Allah. Amin.

  2. Apocalipse 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 3–26 de 29

    3Kai kam ka daure ka kuma jimre da wahala saboda sunana, ba ka kuwa gaji ba.

    4Duk da haka ina riƙe da wannan game da kai. Ka watsar da ƙaunarka ta farko.

    26Gare shi wanda ya ci nasara ya kuma aikata nufina har ƙarshe, zan ba shi iko a kan al’ummai.

  3. Gálatas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 5–16 de 24

    5a gare shi ɗaukaka ta tabbata har abada abadin. Amin.

    15Amma sa’ad da Allah, wanda ya keɓe ni daga mahaifa1.15 Ko kuwa daga cikin mahaifiyata ya kira ni ta wurin alherinsa, ya kuma gamshe shi

    16yă bayyana Ɗansa a cikina, domin in yi wa’azinsa cikin Al’ummai. Ban nemi shawarar wani mutum ba.

  4. Deuteronômio 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 8–15 de 29

    8A lokacin ne muka ƙwace wannan ƙasa daga hannun sarakunan nan biyu na Amoriyawa, wato, ƙasa wadda take a hayin Urdun, daga Kwarin Arnon zuwa Dutsen Hermon.

    9(Hermon ne Sidoniyawa suke kira Siriyon, Amoriyawa kuwa suna kira shi Senir.)

    15Na kuma ba da Gileyad ga Makir.

  5. 1 Samuel 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 9–15 de 17

    9Sama’ila ya kama ɗan rago ya miƙa shi ɗungum hadaya ta ƙonawa ga Ubangiji. Ya yi roƙo ga Ubangiji a madadin Isra’ila, Ubangiji kuwa ya amsa addu’arsa.

    14Filistiyawa suka mayar wa Isra’ila da garuruwan da suka ƙwato, wato, daga Ekron zuwa Gat, dukan yankin ƙasarsu da yake ƙarƙashin ikon Filistiyawa. Aka kuma sami zaman lafiya tsakanin Isra’ilawa da Amoriyawa.

    15Sama’ila kuwa ya ci gaba da mulkin Isra’ila dukan rayuwarsa.

  6. Rute 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 16–20 de 22

    16Sai Na’omi ta ɗauki yaron, ta kwantar da shi a cinyarta ta kuma kula da shi.

    19Hezron ya haifi Ram,Ram ya haifi Amminadab,

    20Amminadab ya haifi Nashon,Nashon ya haifi Salmon,4.20 Kaɗan daga cikin rubuce-rubucen Ibraniyanci waɗansu rubuce-rubucen Seftuwajin da Bulget (dubi kuma aya 21 da kuma Seftuwajin na 1Tar 2.11); yawancin rubuce-rubucen Ibraniyanci suna da Salma ne.

  7. 2 Crônicas 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 4–16 de 18

    4Ya kuma gina Tadmor a hamada da kuma dukan biranen ajiyar da ya gina a Hamat.

    7Dukan mutanen da suka rage daga Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa (waɗannan mutane ba Isra’ilawa ba ne),

    16An yi dukan ayyukan Solomon, daga ranar kafa tushen haikalin Ubangiji har gamawarsa. Ta haka aka gama haikalin Ubangiji.

  8. Êxodo 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 5–17 de 22

    5Allah ya ce, "Kada ka zo kusa, tuɓe takalmanka, gama inda kake tsaye, wuri ne mai tsarki."

    16"Tafi ka tattara dattawan Isra’ila, ka ce musu, ‘Ubangiji, Allah na kakanninku, Allah na Ibrahim, Ishaku da Yaƙub, ya bayyana a gare ni ya ce, Na lura da ku, na kuma ga abubuwan da ake yi muku a Masar.

    17Na kuma yi alkawari, zan fitar da ku daga azabarku a Masar zuwa ƙasar Kan’aniyawa, Hittiyawa, Amoriyawa, Ferizziyawa, Hiwiyawa da Yebusiyawa, ƙasa mai zub da madara da zuma.’

  9. Esdras 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 6–12 de 15

    6na kuma yi addu’a, na ce,"Ya Allah, ina cike da kunya, ba zan iya ɗaga fuskata gare ka ba, ya Allahna, domin zunubanmu sun fi mu tsayi, tudunsu har ya kai sama.

    10"Amma yanzu, ya Allahnmu, me za mu ce game da wannan? Gama mun ƙi bin

    12Saboda haka kada ku aurar musu da ’yan matanku, kada kuma ku auro wa ’ya’yanku maza ’yan matansu. Kada ku yi wata yarjejjeniya ta abokantaka da su. Idan kun yi biyayya za ku yi ƙarfi, ku kuma ci albarkar ƙasar, har ku bar wa ’ya’yanku gādo na har abada.’

  10. Êxodo 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 4–22 de 22

    4A wannan rana kuka fita, wato, a watan Abib.

    10Dole ku kiyaye wannan farilla kowace shekara a lokacinta.

    22Al’amudan nan biyu, na girgije da na wuta, ba su daina yi wa jama’a jagora ba.

  11. Números 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 5–12 de 33

    5Shafat ɗan Hori, daga kabilar Simeyon;

    8Hosheya ɗan Nun, daga kabilar Efraim;

    12Ammiyel ɗan Gemalli, daga kabilar Dan;

  12. Provérbios 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 13–29 de 33

    13Zuciya mai farin ciki kan sa fuska tă yi haske,amma ciwon zuciya kan ragargaza rai.

    17Gara a ci abincin kayan ganye inda akwai ƙaunada a ci kiwotaccen saniya inda ƙiyayya take.

    29Ubangiji yana nesa da mugayeamma yakan ji addu’ar adalai.

  13. Salmos 88

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 88
    Mostrando versículos 3–11 de 18

    3Gama raina yana cike da wahalarayuwata tana gab da kabari.88.3 Da Ibraniyanci Sheol

    6Ka sa ni a ramin da yake can ƙasacikin zurfafa mafi duhu.

    11Ana furta ƙaunar a cikin kabari ne,ana zancen amincinka a cikin Hallaka ne?

  14. Cânticos 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 1–10 de 13

    1Ina ƙaunataccenki ya tafi,yake mafiya kyau cikin mata?Wace hanya ce ƙaunataccenki ya bi,don mu taimake ki nemansa.Ƙaunatacciya

    3Ni na ƙaunataccena ce, ƙaunataccena kuma nawa ne;yana kiwo a cikin furen bi-rana.Ƙaunatacce

    10Wace ce wannan da ta bayyana sai ka ce ketowar alfijir?Kyakkyawa kamar wata, mai haske kamar rana,mai daraja kamar taurari a jere?Ƙaunatacce

  15. 1 Reis 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 2–14 de 34

    2Waɗannan su ne manyan shugabanninsa.Azariya ɗan Zadok shi ne firist;

    10Ben-Hesed, shi ne a Arubbot (Soko da dukan ƙasar Hefer);

    14Ahinadab ɗan Iddo, shi ne a Mahanayim;

  16. 2 Samuel 21

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 21
    Mostrando versículos 2–11 de 22

    2Sai sarki ya tattara Gibeyonawa ya yi musu magana. (To, Gibeyonawa ba sashen Isra’ilawa ba ne, amma mutanen Amoriyawa ne da suka ragu, waɗanda Isra’ila ta rantse za tă bari da rai, amma Shawulu cikin kishinsa don Isra’ila da Yahuda ya yi ƙoƙari yă hallaka su duka.)

    5Suka ce wa sarki, "Mutumin da ya hallaka mu ya kuma yi mana makirci don kada mu kasance tare da Isra’ilawa ko’ina a cikin ƙauyukansu,

    11Da aka gaya wa Dawuda abin da Rizfa ’yar Aiya ƙwarƙwaran Shawulu ta yi,

  17. 1 João 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 7–19 de 21

    7Abokaina ƙaunatattu, mu ƙaunaci juna, domin ƙauna tana zuwa daga Allah ne. Duk mai ƙauna, haifaffe ne na Allah, ya kuma san Allah.

    16Ta haka muka sani, muke kuma dogara ga ƙaunar da Allah yake mana.Allah ƙauna ne. Duk wanda yake rayuwa cikin ƙauna, yana rayuwa a cikin Allah ne, Allah kuma a cikinsa.

    19Muna ƙauna, domin ya ƙaunace mu da farko.

  18. Josué 24

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 24
    Mostrando versículos 3–12 de 33

    3Amma na ɗauki mahaifinku Ibrahim, daga ƙasar da take can a hayin Kogin Yuferites, na kawo shi ƙasar Kan’ana, na kuma ba shi ’ya’ya masu yawa. Na ba shi Ishaku,

    8" ‘Na kawo ku ƙasar Amoriyawa waɗanda suke gabas da Urdun. Suka yi yaƙi da ku, amma na ba da su a hannunku, na hallaka su a gabanku, kuka kuma mallaki ƙasarsu.

    12Na aika rina ta kore su a idonku, haka kuma sarakunan Amoriyawan nan. Ba da takobinku ko bakanku ne kuka yi haka ba.

  19. Gênesis 22

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 22
    Mostrando versículos 1–21 de 24

    1Bayan abubuwan nan suka faru, sai Allah ya gwada Ibrahim. Ya ce masa, "Ibrahim!"Ibrahim ya amsa ya ce, "Ga ni."

    15Mala’ikan Ubangiji ya kira Ibrahim daga sama sau na biyu

    21ɗan fari shi ne Uz, ɗan’uwansa kuma Buz,Kemuwel (shi ne mahaifin Aram),

  20. Ezequiel 16

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 16
    Mostrando versículos 15–45 de 63

    15" ‘Amma kika dogara ga kyanki kika kuma yi amfani da sunan da kika yi don ki zama karuwa. Kin yi ta jibga alherai a kan kowa da ya wuce, sai kyanki ya zama naki.

    32" ‘Ke mazinaciyar mace! Kin gwammace baƙi a maimakon mijinki!

    45Ke ’yar mahaifiyarki ce da gaske, wadda ta ƙi mijinta da ’ya’yanta; ke kuma ’yar’uwar ’yar’uwanki mata ce da gaske, waɗanda suka ƙi mazansu da ’ya’yansu. Mahaifiyarki mutuniyar Hitti ce, mahaifinki kuma mutumin Amoriyawa ne.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo