9Zai kuwa zama, kamar yadda mutane suke, haka firistoci suke.Zan hukunta dukansu saboda al’amuransuin kuma sāka musu saboda ayyukansu.
11ga karuwanci,ga tsoho da kuma sabon ruwan inabi,waɗanda suka ɗauke ganewar mutanena.
17Efraim ya haɗa kai da gumaka;ku ƙyale shi kurum!