Pular para o conteúdo
Publicidade

Ezekiyel 37

4 Sai ya ce mini, "Ka yi wa waɗannan ƙasusuwa annabci ka ce musu, Busassun ƙasusuwa, ku ji maganar Ubangiji! 5 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka ya ce wa waɗannan ƙasusuwa. Zan sa numfashi37.5 Ibraniyanci na wannan kalma zai iya zama iska ko ruhu (dubi ayoyi 6-14). ya shiga muku, za ku kuwa rayu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também